DON MAGANCE ZUBAR JINI LOKACIN AL'ADA

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Garin Sabara Don Magance Yawan Zuban Jini Lokacin Al'adah


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin sabara
* Garin ganyen garafuni
* Garin ganyen marke

Bayani; Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki tace ki dunga sha har na tsawon kwana ashirin da daya (21).


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)