HAƊIN MAGANIN ƘAIƘAYIN GABAN MACE

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI



Yadda Ake Hadin Dayake Magance Kaikayin Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;

* Ganyen cinidazugu
* Garin hulba
* Jan kanwa
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki tafasa ki dunga kama ruwa da shi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal)

Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numban; 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)