HUKUNCIN ASKE WANI SASHIN GASHIN KAI ABAR WANI SASHIN

HUKUNCIN ASKE WANI SASHIN GASHIN KAI ABAR WANI SASHIN.
___________



An karbo hadisi daga sahabi Abdullah bin Umar yana cewa Manzon Allah (SAW) ya hana Alqaza'u.
                (Bukhari)

 "Alqaza'u shi ne aske wani ɓangaren gashin kai abar wani bangare. Irin wannan askin makaruhine (Abin k'i) sabida Manzon Allah yaga wani yaro ya yi irin wannan askin sai ya umarceshi da imma ya aske duka ko Kuma ya barsa duka. Amma idan ya kasance an yi askin ne dan koyi da kafirai to wannan haramunne saboda koyi da kafirai haramunne.

مجموع الفتاوى ١١

#Zaurenfisabilillah 

Telegram:
https://t.me/Fisabilillaaah

Facebook:
https://www.facebook.com/Fisabilillaaah/


____________
Post a Comment (0)