NABAWA QAWATA KUƊI TAJUYA MIN.

NABAWA QAWATA KUƊI TAJUYA MIN.


*TAMBAYA*❓
:
Assalamu alaikum mal.
Mal kaman nice ina da kuɗi sai inba wata tayi sana'a dasu duk  sati ko kuma duk wata tana bani riba, sannan duk lokacin dana bukaci kuɗi na zan gayamata  saita mayar min da kuɗin nawa, Mal shin yin hakan ya halatta ko bai halatta ba?
:
*AMSA*👇
:
Wa alaikumussalam warahmatullah wabarakatuhu 

Ya halatta amma kin tsananta tayanda acikin yarjejeniyar taku zai iya zuwada garari, domin kece kika bada kuɗi ana yimiki kasuwanci kuma kuna raba riba, taya duk lokacin dakika buqaci kudinki za'a baki.?, Saidai idan kun yankewa kasuwancin wa'adi, yazama dama akwai lokacin dakukayi cewa zata dawo miki da kudinki, amma duk da haka idan wata qaddara tafawa dukiyar bada ganganciba kema zaki dauki asara
Allah yasa mudace

Ku kasance damu cikin wannan group domin ilimintarwa, Fadakarwa da Tunatarwa a Sunnah.
TELEGRAM:👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
FACEBOOK👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
WHATSAPP👇 
https://wa.me/+2348087788208

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ


Post a Comment (0)