YADDA YA KAMATA KI YI HAƘURI DA MIJINKI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yaya YaKamata Kiyi Hakuri Da Maigida A Zamantakewar Aurenki_*

Yar uwa ki sani hakuri ginshiki ne wajen gina zamantakewar aurenki.

Yar uwa duk abin da zakiyi idan zaki sa hakuri to zakiyi nasara banlantan zamantakewa.

Ya kamata kiyi hakuri da shi ko ta wane hali, don kema zai iya yiwuwa akwai abubuwan da yake hakuri da a wajenki, kiyi hakuri da dabi'ansa don samun gida da zuriya mai kyau.

Yar uwa hakurinki ga maigida zaiyi tasiri har ga yayanku.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)