YADDA AKE MAGANCE FITAR RUWA MAI KAURI DAGA GABAN MACE

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Magance Fitar Ruwa Mai Kauri A Gaban Mace_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin ganyen magarya
* Garin lalle
* Garin ganyen sagaya
* Garin ganyen raidore
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki tafasa idan ya tafasa sai ki diba dan kadan kina sha sannan kuma kina zubawa kina zama a cikin ruwan dumin na kamar minti ashirin (20) zuwa talatin (30).


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5
Post a Comment (0)