Yadda Ake Hadin Dayake Wanzar Da Ni'ima Da Kuma Gamsuwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Dayake Wanzar Da Ni'ima Da Kuma Gamsuwa



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin haltit
* Garin minannas
* Garin dabino
* Garin kwakwa
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a madara peak ki juya ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da suke, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)