Yadda Ake Hadin Ruwan Kwakwa Don Samun Ni'ima Da Gamsar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Ruwan Kwakwa Don Samun Ni'ima Da Gamsar Da Maigida



Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan kwakwa
* Ruwan inabi
* Ruwan abarba
* Ruwan rake
* Madara peak
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki juya ki dunga sha, hmmmm yana saurin saukar da ni'ima.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)