NASIHA ZUWA GAREKA MAI AZUMI
Kai Mai Azumi yawan fadin cewa kaji Azumi ba naka bane sbd idan zaka tuna Kashare wata 11 kana cin abinci da Rana sai wata 1 da zakayi Azumi shi zaizama Abun complain agareka
kaji tsoron Allah azumin Nan Domin Allah Dan haka babu bukatar yawan surutu Akan yunwar Azumi tunda ibada kakeyi
Kuma Dama Azumi idan kadaukeshi Dole saikaji yunwa Amma idan kayi hakuri zaka samu sakamakonka awajen Allah
Kada kaxama Mai yawan yin surutai na banza such as gardama, ko musu, a majalisa karya firar batsa,zage-zage, gulma, Banda kalle-kallen videos films ko episodes na Hausa kokuma na yahudawa da sauransu. Hakika yin wannan zasuyiwa azumin rauni sosai
*MUHIMMAN ABUBUWAN DA YAKAMATA KAI MAI AZUMI KA LIZIMCI YINSU*
Ambaton Allah
Karatun Alqurani
Istigfari
Yin nasiha ga Yan uwa musulmi gameda umarni da aikin kwarai ko hani da mummunan aiki
Da sauran irin wannan abububawan alkhairin
Tabbas Idan kayi Haka zaka samu babban rabo acikin wannan wata Mai tarin albarka
*Dan Uwanka A musulunci*✍️