MUGUN ABOKI 07

*MUGUN ABOKI...................*

👬👬👬👬👬👬👬👬👬👬👬

             *FUTOWA TA👇*
                     *(7)*


*MAFI KYAWUN WASU DAGA CIKIN MAGANGANUN MALAMAI AKAN ABOKI NA KWARAI*


*1- MAWA'QI ADIYU BN ZAID* Yana cewa "idan ka kasance acikin mutane, kayi abota da zababben cikinsu.......kada kayi abota da kaskantaccen cikinsu, sai ka zama kamarsa. 

*2- IMAMUSHSHAFI'I* Yana cewa "Babu Alkhairi ga abokin da yake ha'intar abokinsa......wanda ke biyo bayansa da jafa'i ". 

*3- MAWAQI MAHMUD SAMI ALBARUDI* Yana cewa "Ba aboki bane wanda dan gantakarsa ta daukaka......aboki shine wanda dabi'unsa suka daukaka". 

*4- MAWAQI JAHAZUTUL BARMAKI* Yana cewa "Aboki shine wanda ke da kyawawan dabi'u..... domin abota a wajena kamar dan gan taka take.

*5- FAILASUF* Yana cewa "Abokai suna nuna qaunar sune ya yin da mutum ya shiga cikin qunci, ba lokacin da yake walwala ba.


*UBANGIJI KA NISANTAR DAMU DAGA MIYAGUN ABOKAI*


*MU HADU A FUTOWA TA 08*

*Rubutawa...✍️✍️✍️✍️✍️*
        *Dalibai masu neman ilimi*
        *Nazifi Yakubu Abubakar*
         *(Abu Rumaisa)*
       🥏08145437040🥏
*MARYAM HUSAIN ABDULLAH*
       *(UMMU HANAN)*
       🥏08026799975🥏


Post a Comment (0)