Yadda Ake Hadin Ambar Don Korar Aljanu

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Ambar Don Korar Aljanu

Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Ambar 
* Man zaitun
* Man habbatus sauda
*Bayani;* Zaki samu *AMBAR* sai ki hada shi da man zaitun da man habbatu sauda kina shafawa yana halaka aljani, kuma yana kara soyayya tsakanin muji da mata.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)