KUSKURENA YA YIN DA NAKE SALLAH 17


*KUSKURENA YA YIN DA NAKE*
                *SALLAH*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*FUTUWA TA 👇*
            *(17)*


*CAKUDUWAR MAZA DA MATA CIKIN MASALLACI YA YIN FARIN CIKI*

  Yana daga cikin abubuwa masu kyawu sanar da daurin aure cikin masallaci, saboda haka sunnar farin jakada babba dan Abdullah Muhammadurrasulullahi saw ta tabbatar, sai dai zaka samu wasu daga cikin mutane suna aikata hakan ya yin wasu daga cikin tarurrukansu, da sunan taron addini aciki tabbas sun hada maza da mata ba tare da sun killace jukukuwansu ba, aikata hakan ya sabawa koyarwar manzan Allah saw. Don haka duk lokacin da ta kama cewa za'a gudanar da wani taro na addini acikin masallaci wajibi ne a nisanci cakuda maza da mata, kuma a tabbatar da cewa sun killace jukukuwansu. 

*ALLAH SHINE MASANI*

🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌🕌

*MU HADU A FUTOWA TA (18)*

*Rubutawa... ✍️✍️✍️✍️✍️*
             *Dalibi mai neman ilimi Nazifi Yakubu Abubakar*
          *(Abu Rumaisa)*
        🥏08145437040🥏
Post a Comment (0)