Yadda Ake Hadin Man Jir-jir Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Man Jir-jir Don Karin Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man jir-jir
* Garin habbatus sauda
* Garin kistul hindi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu garin habbatus saudanki ki hadeta da garin kistul Hindi ki tafasa sai ki tace ruwan ki kawo man jirjir ki zuba da zumanki sai ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)