Yadda Ake Hadin Garin Habbatur Rashad Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Habbatur Rashad Don Karin Ni'ima


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin habbatur rashad
* Garin kistul hindi
* Garin minannas
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu garin habbatur rashadinki ki hadeta da garin kistul Hindi da garin minannas ki tafasa sai ki tace ruwan ki kawo zumanki ki zuba sai ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)