Yadda Ake Hadin Garin Kwara (Gurjiya) Don Magance Bushewan Gaban Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Kwara (Gurjiya) Don Magance Bushewan Gaban Mace


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin gurjiya
* Garin aya
* Garin hulba 
* Garin ridi
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri daya ki gauraya ki dunga diba kina sha da madara peak, hmmmm yar uwa zaki ga ni'ima.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)