Yadda Ake Hadin Kunun Garin Kwakwa Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Kunun Garin Kwakwa Don Karin Ni'ima



Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin kwakwa 
* Garin farar shinkafa
* Garin aya
* Garin kanunfari
* Zuma
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu garin kwakwanki ki hada da garin aya da garin farar shinkafa wuri daya ki gauraya sai ki juya ki zuba ruwan ki juya sai ki kawo ruwan zafi ki zuba ki dama kununki sai ki zuba madara da zuma ki juya ki sha, hmmmm yar uwa indai ni'ima ne sai San barka.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)