Fassarar Wakar Saari Saari Raat


Fassarar Wakar Saari Saari Raat

Sunan Waka: Saari Saari Raat

Sunan Fim : Khiladi 786

Shekara: 2012

Sauti: Himesh Reshammiya

Rubutawa: Shabbir Ahmed

Kamfanoni: Eros Music, T-Series, HR Musik

Mawaki: Himesh Reshammiya

Mai Fassara: Haiman Khan Raees

* Jo tenu vehkiyaa, saansein gayi tham

Ina ganin Ki, Sai Numfashi Na Ya Tsaya

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Sari sari raat soye na Hum x2

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Palkaan di chhaavan, thandi hawaavan

Inuwar Idanuwan Ki, Sassanyar Iska

* Main mangu duaan... (x2)

Ina Addu'a Domin Su

* Oh rabba ve

Ya Ubangiji Na

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Jo tenu vehkiyaa, saansein gayi tham

Ina ganin Ki, Sai Numfashi Na Ya Tsaya

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Sari sari raat soye na Hum x2

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Ik pal mein dil yeh betaabiyon ko

A Koda yaushe Zuciya Tana Cikin Damuwa

* Haal-e-Tamana kaise bataaye

Tana kuma Muradin Ta yaya Zata Iya Bayyana Kanta

* Sau afsaane hain, sau-sau baatein hain

Akwai Daruruwan Kalamai Da Kuma Daruruwan Wasu Kalmomin

* Jaan-e-Tamanna kaise sunaaye

Ta Yaya Zan Iya Fada Miki Yake Abar Kauna ta

* Pehli mulaqaat pehli baat

Haduwar Farko, Kalaman Farko

* Pehli baarish ki fariyaad...

Korafin Zubowar Ruwan Sama Na Farko

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Sari sari raat soye na Hum x2

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Jo tenu vehkiyaa, saansein gayi tham

Ina ganin Ki, Sai Numfashi Na Ya Tsaya

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Sari sari raat soye na Hum x2

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Gili siyaahi se kore kaagaz par

Tare Da Jikakkiyar Tawada akan Farar Takarda

* Naam tera hum likha karte thay

Nake Rubuta Sunan Ki

* Furqat mein hum yun aksar baith kar

A Cikin Kadaici, Nakan Zauna

* Chaaron deeewaron ko dekha karte the

Ina Kallon Katangu Hudu

* Tum ho sahara, tum ho wafaa

Kece Mai Taimako Na, Kece Yarda Ta

* Mere labon ki tum ho duaa...

Kece Addu'ar Dake Labbana...

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Sari sari raat soye na Hum x2

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Jo tenu vehkiyaa, saansein gayi tham

Ina ganin Ki, Sai Numfashi Na Ya Tsaya

* Sari sari raat soye na hum

Na Kasa Bacci Tsawon Dare

* Saari sari raat...

Tsawon Dare...

@HaimanRaees
08185819176
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)