TAMBAYA TA 65

*MACE CE TANADA JANABA, SAITA BARI DA SAFE TAYI WANKA, DA GARI YAWAYE KUMA TAGA JINI*
:
DAGA ZAUREN
*HISNUL MUSLIM*
:
*TAMBAYA*
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu tambayata mallam itace idan mutum yana da janaba da niyyar da safe zaiyi wanka sai kuma ya tashi yaga jinin haila to idan ya gama wane wankan zaiyi cikin biyun koko duka zaiyi?
:
*AMSA*
Wa,alaikumussalam
Wato ganganci da muke dayawa shine, se muqiyin taimama idan munajin Tsoron sanyi! Mubar sallah seda safe, to inka barta seda safe kokayima ba'a buqatan ta, dan bakayi akan lokaci ba
:
Amma zancen wanka nawa zakiyi akwai sa6ani akam haka, akwai wanda suka tafi akan wanka daya, wato idan kingama haila sekiyi wanka daya na haila, zuciyanki yan qudurce cewa wanka biyu zakiyi
Sedai zancen wanka biyi shiyafi Qarfi, ayayinda kikasamu janaba, sekiyi wanka daga baya kije kiyi, wankan haila, idan kinsamu tsarki, kaman yadda Ibni Qudama yafada acikin Almugi 1/34
Wallahu a,alam
:
*MUHAMMAD AUWAL HUSSAIN*
Abu ja'afar
:
*Masu buqatan shiga Wannan Zaure na hisnul Muslim suyiwa daya daga cikin wadannan number magana ta whatsApp*
*+2348065523065*
*+2349039510396*
Domin Neman Karin bayani akan wata fatawa sai Ku kira wannan numbar↓
*+2347065588557*
ﺳﺒحاﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ، ﺍﺷﻬﺪ ﺍﻥ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺍﻻ ﺍﻧﺖ ﺍﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺍﺗﻮﺏ ﺍﻟﻴﻚ ،
Kuna iya samun mu ta facebook ta wannan link indanke Qasa
https://mobile.facebook.com/Hisnul-Muslim-667684316700356/?fref=none

Post a Comment (0)