Shegiya

Wata budurwa mai feleken tsiya suka fita cin abinci dasaurayinta, sai saurayin yace a ba shi menu.Daga jin haka sai ta ce "Ni ma menu zan ci, ka san shi nefavourite di na." Saurayin ran shi ya baci domin akwai mutane awurin, amma ya dai kanne.Bayan wani dan lokaci, sai kwado ya taho yana tsalle, da taganshi, sai ta tsala ihu (wai ita ajebota) ta ce "Wayyo Darling,see PADLOCK jumping near me!"Saurayin cikin fushi ya ce, "Frog ne dan ubanki!

Post a Comment (0)