JAMA'A DAN ALLAH KU DAINA ZAGIN BUHARI Kusani cewa allah yace idan muna zagin shugaba nagari to wallahi allah zai hadamu da wanda ya fishi zalunci idan ma zaluncin yakeyi, Harkun manta jama'a kuna gudu da kafafinku saboda gudun rayukanku? Harkun manta ada baku isa kuje wani garin ba saboda gudun kar akashaku ahanya Harkun manta ko abinci kuna gani amma bazaku iyaci ba saboda kar ashigo gida a kasheku? Waidan abinci yayi tsada shine kuke zagin buhari? To wallahi duk mai zagin buhari yaci amana ne, kuma kansa ya zaga. Haba mutane kugane mulkin Nigeria faa wlhi sai mutum ya daure kamar ma buhari yazo dan ya gyara kasar amma aka gurbatata, Ko kunmanta wasu daga cikin PDP ne suka koma APC, Allah sarki buhari hmmm har kunmanta shima sai da akaso a kasheshi? Natabbata ayanzu akwai masu son Jonathan saboda kudi saboda abun duniya basu damu da ran yan uwansu musulmi ba, sunfison arne kafiri wanda baya sallah sbd kudi. Wallahi abinci da aka kara masa kudi na rantse da ubangijin sammai da kassai ubangijin annabi musa da haruna ubangijin annabi nuhu ubangijin annabi isma'il ubangijin annabi Muhammad sallallahu alaihi wassalam, babu hanu buhari aciki sbd nina sani kuma nagani akwai makar kashiya aciki. Idan kaje sayen abinci kudin sa daban a shagon nan wancan can ma kudinsa dabam, Yarufe border anzageshi kuma tanan ne ake shigo da bombs wlhi da makamai, Ada bamusan wani abu bomb ba sai amulkin Jonathan saidai muganshi a film. Da mulkin wancan azzalumin ne da wallahi idan mutanen Nigeria sun dawo kadan kuma shi kan me uwa da wabi yakeyi. Dan allah kudaina zagin babana buhari sbd dattijon arzikine. Kodan darajar tsufanshi bai kamata azageshi ba. Banyi dan nazagi wasu ba nayine sbd mutane su gane sbd ni musulmace kuma ina kishin addinina Allah yasa ku fahimceni