MATA BA'A IYA MUKU

"MATA BA'A IYA MUKU"
Wani mutum ne matansa biyu yayi
tafiya yadawo Suna zaune a parlo
saiyaji kishin ruwa.
Yakallesu (matannasa) yarasa wacce
zaicemata takawo masa ruwa .. Can
tunani yazo masa ai amarya itace
karama saboda
haka sai yace amarya jeki kawomun
ruwansha.
Tatashi tana tafiya saiya bita
dakallo, ashe ran uwargida ya baci,
sai tace dama kanaso kakalli
tafiyartane (saboda kafi sonta) shi
yasa ka aiketa?
Ni dayake bakasona ,bakason ganin
tafiyata shi yasa baka aikeniba...
Sunayin wannan maganan kenan
sai sukaji muryar amarya tace Toh
inkun gama gulmana saiku
gayamun inshigo ko?
Dama nasan saboda munafincine
yasa aka
aikeni saboda asamu ayi gulmana.

Post a Comment (0)