ᗯᗩTᗩ ᗩᗰᗩᖇYᗩ:-
wata Amarya ce an daura mata aure, ana ta neman ta ba'a ganta ba, babu inda ba aje ba amma ba'a ganta ba, sai aka fara tinanin akai sanarwa gidan redio, sai daya daga cikin abokan ango yace bari yaje ya dauko wayarsa. Yana zuwa wajen motar sai ya bude sai ga amarya a ciki. sai yace mata ina kika shiga ana ta nemanki sai tace ai tun dazu na shiga mota saboda kar guri ya cika in rasa wajen zama.
Tags:
Ban Dariya (Jokes)