FASSARAR WAƘAR SHIVSHANKAR



FASSARAR WAƘAR JAI JAI SHIVSHANKAR 

Sunan WaΖ™a: Jai Jai Shivshankar

Sunan Shiri: War

 Shekarar Fita: 2019

Sauti: Vishal & Shekhar

Rubutawa: Kumaar

Kamfani: YRF

Rerawa: Vishal Dadlani, Benny Dayal

Fassarawa: Haiman Raees 

Dhoom Takit Tik Takit Tik Dhin...
Dhoom Ta Ta Ta Dhin Ta Ta...

* Toh Aaj Yaar, Ghar Pe Yeh Bol Do

A yau abokai, kowa ya sanar a gidansu 

* Aayenge Der Se, Fiqre Sab Chhod Do

Cewa za ku dawo a makare kuma kada kowa ya damu 

* Aaj Haq Se, Apne Hisaab Mein

Tare da cikakken iko, a Ζ™ashin kanku 

* Hum Jo Karne Chale, Galti Wo Jod Lo

Ku rubuta shaiΙ—ancin da zamu aikata 

* Toh Aaj Yaar, Kuch Lamho Ke Liye

A yau abokai, na Ι—an wasu lokuta 

* Bigdi Raahon Pe, Tum Pairon Ko Mod Do

Ku canja akalar ku zuwa ga sangartacciyar hanya

* Aaj Haq Se, Duniya Ko Bhool Ke

Tare da cikakken iko, ku manta da duniya 

* Jitne Hain Qaayde, Woh Saare Tod Do

Ku karya dokoki duka 

* Ho Khulle Ground Mein Aake, Ooncha Sound Baja Ke

Za mu je wani katafaren fili mu saki sauti da Ζ™arfi 

* Red Wala Color Laga Ke, Nachenge Hero Ban Kar

Bayan mun shafa jan kala za mu yi rawa kamar Jarumai 

* Ho Jai Jai Shiv Shankar

Jinjina ga ubangiji Shiva/Shankar!

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

* Hum Aaye Bann Than Kar

Mun fito a shirye 

* Ke Mood Hai Bhayankar

Domin muna cikin yanayi mai ban mamaki 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

* Ho Jai Jai Shiv Shankar

Jinjina ga ubangiji Shiva/Shankar!

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

Takit Tik Takit Tik Dhin...

* Dhun Ke, Geele Geele Sur Sun Ke

Yayin sauraron daddaΙ—an sautin 

* Baari Baari Yahaan Jam Ke

Ɗaya bayan Ι—aya cikin dagewa 

* Aaja Desi Kamar Pe Thumke Uchaal De

Kawai mu girgiza kwankwasanmu 

* Ho Saare, Sharmaana Aaj Chhad Ke

Kowa da kowa, ku manta da kunyar ku 

* Zara Zara Nasha Kar Ke

Ku shaΖ™ar da kanku ko da kaΙ—an ne 
 
* Jitni Bhi Hai Sharam Dil Se Nikal Dein

Kuma ku kawar da duk wani shamaki daga zukatanku 

* Apni Hi Sharton Pe Nachna

Za mu yi rawa ne bisa Ζ™a'idar mu 

* Aaj Rangon Se Koi Nahi Bachna

Yau dai kam babu wanda zai tsira daga kaloli 

* Subah Tak Ab Nahi Thakna Re Ho...

Babu wanda zai gaji sai gari ya waye 

* Ho Do Do Round Laga Ke, Sau Sau Pound Uda Ke

(mu) Ι—an sha ko zagaye biyu ne, mu watsa kuΙ—aΙ—e sama 

* Koi Vilayati Bhaang Chadha Ke, Nachenge Hero Ban Kar

(muna) shan baΖ™in kayan maye, muna cashewa kamar Jarumai 

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

* Hum Aaye Bann Than Kar

Mun fito a shirye 

* Ke Mood Hai Bhayankar

Domin muna cikin yanayi mai ban mamaki 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

* Ho Jai Jai Shiv Shankar

Jinjina ga ubangiji Shiva/Shankar!

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

* Jai Jai Shiv... Jai Jai Shiv... Jai Jai Shiv...

Jinjina ga ubangiji Shiva! 

* Jai Jai Shiv Shankar

Jinjina ga ubangiji Shiva!

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau 

* Jai Jai Shiv Shankar

Jinjina ga ubangiji Shiva!

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau

* Jai Jai Shiv... Jai Jai Shiv... Jai Jai Shiv...

Jinjina ga ubangiji Shiva! 

* Jai Jai Shiv Shankar

Jinjina ga ubangiji Shiva/Shankar!

* Aaj Mood Hai Bhayankar

Ina cikin yanayi mai daΙ—i yau 

* Rang Udne Do, Hey! Hey! (x2)

Bari kaloli su fantsama ko'ina 

* Jai Jai Shiv... Jai Jai Shiv... Jai Jai Shiv...

Jinjina ga ubangiji Shiva!

<••••••••••••••••••••••••••••>
      Ι§Γ£Δ±mΓ£Ε‹ Ε˜Γ’Γ©Γ©Κ‚  
<••••••••••••••••••••••••••••>
       08185819176
Twitter: @HaimanRaees 
Instagram: Haimanraees 
Infohaiman999@gmail.com

Miyan Bhai Ki Daring 


Post a Comment (0)