TARIHIN JARUMI NANDAMURI KALYAN RAM

An Haifi Jarumi Nandamuri Kalyan Ram a ) 5 ga watan July shekara ta 1978), Yaka sance Jarumin India ne Shi Sannan Kuma Mai daukar Nauyin shiri Wanda akafi Sanin Aikinsa a Masana'antar Telugu cinema .ÄŽane ga Jarumi Sannan kuma Dan Siyasa Nandamuri Harikrishna , Mahaifiyarsa Lakshmi. Sannan Kuma Jikane ga N. T. Rama Rao, Wanda yaksance shima Jarumi Sannan kuma kwararren dan Siyasa . Sai kuma Jarumi Jr. NTR yaka sance Kani ne ga Jarumi NKR . Sannan yanada Kamfani mallakar Kansa Wanda ya bawa Suna bayan Mutuwar Kakansa Mai Gayayi NTR , An bawa Kamfanin Suna . N.T.R. Arts. Jarumin ya kafta roles a wasu fina finai da ya zama Kwari kamar su Athanokkade, Hare Ram, Pataas, Ism da 118. Sannan kuma yanada Kamfani nasa na VFX company wanda aka bawa Suna da "Advitha Creative Studios",Kamfanin da aka samarda fina finai masu himma kamar su Legend, Nannaku Prematho da Krishnashtami.
An haifi Nandamuri Kalyan Ram a 5 July 1978 Shekarun sa 41 an haifeshi a garin Hyderabad, India a yankinTelangana, India)
Mazaunin: sa Hyderabad, Telangana, India .
Kasar sa ta haihuwa: india.
Inkiyar sa : NKR.
Inda yayi karatu :MS at Illinois Institute of Technology, Chicago, US,BE a Coimbatore .
Aikin sa : Jarumin Film , Mai daukar Nauyin Shiri.
Shekarar da ya Fara Film 1989; 2003–
Matar sa :Swati
Ya'yansa : Sourya Ram da Taraka Advitha
Mahai finsa :Baban shi Harikrishna Nandamuri
Mahaifiyar sa :Lakshmi Nandamuri.
Dan uwan sa na jini: Jr. NTR
Yayar shi : Nandamuri Suhasini.
Kakan shi: N. T. Rama Rao .
Kawun sa :Nandamuri Balakrishna .
Wani Kawunsa kuma :N. Chandrababu Naidu .
Antin shi :Daggubati Purandeswari .
Dan uwan sa :Nara Lokesh .
Dan uwan sa kuma :Nara Rohit .
Wani dan uwan nasa :Taraka Ratna .

Post a Comment (0)