LEMON DANYAR SHINKAFA DA DANKALI.
Danyar shinkafa
Dankali
Dabino
Madara
Sugar
Citta
Kaninfari
Falavor
Yadda za ki haďa shi shi ne, idan kika sami Danyar shinkafa, wato ta tuwa .sai ki jika ta tare da dabinonki wanda kika rigaya kika bare, sannan daman Dankalinki ma kin rigaya kin bare shi, sannan kin yayanka yadda zai yi mi ki saukin markađe. To shi ma sai ki hada shi a cikin Danyar shinkafarki tare da dabinonki da Dankalinki, Bayan kin hada su guri guda dukkaninsu sannan kin sanya cittarki tare da Kaninfarinki, sai ki hada ki markađa.Bayan kin markađa.Bayan kin markađa kayanki, sannan sai ki tace, sannan sai ki kawo suganki ki zuba daidai yadda kike bukatarsa .sannan sai ki kawo Falavor ki zuba .Bayan kin gama hada lemonki kin ji komai ya yi miki daidai, sannan sai ki sanya shi a cikin gidan sanyi don karawa lemonki armashi ga mai🏠.
FURA ME AYABA🍺🍺
INGREDIENTS:
1.Fura 3 idan manya ne kuma 2
2.Yoghurt
3.Peak milk 1
4.Banana 1
PROCEDURE:
Ki samu fura mai kyau, ki zuba a blender, ki zuba yoghurt, da peak milk, sai ki yayyanka Ayaba guda daya ko rabi. Daga nan sai ki nike su, kada ki sa ruwa, zaki ga yayi kitibir, kuma dadi ba a bawa yaro mai kiwiya, Idan kina so zaki iya sa dan ruwa, ko ki kara peak daya na ruwa yanda zai saki, amma kada ki sa ruwa in so samu ne. Kuma zaki iya dan sa sugar idan kina so but gardi da dadin shi ba sai an sa sugar ba, Sai ki sa Fridge before maigida ya dawo.
Sannan in so samune ki gasa masa kaza mai dadi, ko kiyi masa suya, ko stick meat. Zaki ga yanda zai sa shi Nishadi, gashi da kosarwa, saboda dadi zai dauka ba Fura ba ma yake sha.
FRIED RICE WITH POTATOES
INGREDIENTS
Rice
Potatoes
Egg
Carrot
Green pepper
Maggi
Onga (stew or any coloured spice)
Oil
METHOD
1- Parboil the rice (so that yayi wara-wara, idan d starch sosai you can wash with tap water, sai ki tsiyaye, then u keep aside)
2- Cut the potatoes ( zaki iya yanka shi duk yand kike so), then u fry it ya soyu sosai).
3- Sai ki kwashe chips din, ki tsiyaye man. Sai ki rage mai kadan a cikin pot din, ki juye chips din a man si ki fasa eggs a ciki, kiyi ta stirring dinshi, idan suka soyu tare sai ki kwahe a container
4- Ki mai pot din a wuta ki kara sa mai kadan, sai ki juye su onion, green pepper(yankakke) & grated
Carrot stir them well. Idan suka dahu, sai kisa maggi, ki juye rice din aci kiyi stirring dinsu tare.
5- Saiki juye chips & egg dinki a ciki, kiyi stirring dinsu. Then kisa onga stew kadan don ya bada colour, shima kidan yi stirring. Sai ki rufe, ki lowering wuta. After like 5-10 minutes sai ki kashe.
SNACKS🍪🍩🍞🍘🎂🍰
CONTENT:
Cake
Chocolate buns
Corn flakes cookies
Coconut biscuit
Coconut wafers
Egg custard
Coconut kisses
Chocolate pudge
Doughnuts
CAke🍩🍰
Kayan hadi:
Kwai 6
Bota gwangwani 1
Sikari kofi 1
Filawa kofi 2
Madara kofi 2
Madara kofi 1/2
Hoda rabin cokali
Gishiri 1/6 cokali
Digin flavour
YADDA AKEYI:
A fasa kwai, butter da sikari har se sun narke, sai a zuba garin madara, hoda, filawa, ayi ta motsawa har se ta damu sosai, kada a zuba ruwa.
A shafa butter a gwangwanin cake, a zuba hadin a cikin gwangwanin a gasa a obin.
CHOCOLATE BUNS:
Kayan hadi:
Filawa kofi 1
Sikari 1/4 kofi
Butter cokali 2
Madara cokali 4
Garin cocoa cokali 2
Hoda 1/2 cokali
Vanilla 1/4 cokali
Kwai 2
Yadda ake yi:
A hada hoda, filawa da hodar cocoa a cakuda. A hada sikari, butter da kwai a buga har sai sunyi lakwab-lakwab. Sai a zuba madara ta ruwa da filebon vanilla essence tare da dan gishiri kadan, a motsa sosai sannan a zuba hadin su filawa dasu cocoa. A kwaba sosai sai ya zama kamar kwallo. Sai a yanka shi yadda ake so a gasa.
COOKIES:
Kayan hadi :
Filawa kofi 2
Bota gwangwani 1
Sikari 1/2 kofi
Vanilla powder cokali 2
Jam 1/2 kwalba
Yadda ake yi :
A kada butter da sikari har se yayi lukub-lukub sai a rika zuba filawa da flavour ana juyawa har sai filawar ta zama kamar kwallo. A yanka a murza su kanana suyi rawon, ayi kananan hudoji da yar yatsa a rabi, a saka su duka akan farantin gashi a gasa. Idan sun gasu sai a dora mai hudojin akan marasa hudojin, a kuma zuba jam a cikin duka hudojin.
CARROT JUICE
Carrot, milk, sugar. Ki sami carrot mai kyau wanda ake ci ba wanda ake sawa a salad ko girki ba, ki wanke, ki niqa ki tace, zaki iya kankare carrot din idan kinga yana yana da datti. Sai ki sami madara peak ki juye a ciki, ki sa sugar, ki sa a fridge yayi sanyi. Yana da dadi sosai, musamman idan yaji madara.
ZOBO DRINK
🍷🍷
Zobo, bawon abarba, pineapple flavor, sugar, busashshen inibi (grape) Ki samu zobo ki zuba a tukunya, ki dauraye abarban da kyau, sai ki cire bawon ki zuba acikin zabon, ki sa ruwa ki barsu su dahu sosai. Yana fara tausa zaki ji kamshi, idan ya tausa sosai sai ki sauke ki barshi ya huce, sai kit ace su amma kada yayi tsululu, sai ki sa flavor da sugar, kisa a fridge yayi sanyi.
MIXED FRUITS DRINK
🍇🍍🍐
Pineapple, orange, flavor, sugar (optional). Wash and peel fruits. Cut into pieces and put In a juice extractor /blender to get the juice mixture, add moderate amount of water, stir very well and flavor/suger chilland serve.
KUNUN AYA
Aya, lemon, ginger, flavour, sugar, kanumfari, dabino, milk(optional) Add water to aya, ki barshi ya kwana (overnight) in d morning wash aya n add ginger, dabino n kanumfari (cloves) blend add water n sieve add suger, lemon n flavor (coconut or milk) serve chilled.
MILK N BANANA DRINK🍌🍨
Milk (evaporated), banana, orange, sugar. Mix orange juice n milk cut banana into small pieces n add to milk add suger n serve.
FRUIT SQUASH
Pineapple, pawpaw, orange, watermelon, lemon, grape, sugar, flavor Wash n peel each fruit, cut into pieces n blend till smooth add water n sieve add sugar n flavor serve chilled.
MUSHAKKAR
🍉🍓🍈
Pawpaw, pineapple, watermelon, banana, orange, lemon, sugar. Blend pawpaw, watermelon, pineapple, and orange to a smooth paste after washn and removen the seeds, cut banana into small pieces and add sugar and lemon to taste.
GINGER JUICE
🍹🍹
Ginger, dabino, pinapple, caprison, flavor, sugar. Blend ginger, dabino, pineapple add water and sieve, add caprison, flavor and sugar. Maimakon sugar u can add pineapple fosterclark.
SOY MILK
Soya beans, sugar, flavor. Zaki jika waken ki ya kwana a cikin ruwa sannan sai ki rege ki cire tsakuwar, sai ki kai a markada miki idan an dawo dashi sai kit ace ruwan ki cire dusar ki dora kan wuta yayi ta dahuwa, idan ya dahu sai ki sauke ki barshi yasha iska sai kisa sugar da flavor kisa a fridge yayi sanyi.
CARROT AND MANGO SMOOTHIE
1 mango chopped, 1 cup fresh carrot juice, ½ cup ice cubes Puree ingredients in a blender until smooth.
PINEAPPLE JUICE
🍍🍍
Pineapple, orange, sugar or honey, ice cubes.