*Tambaya:*
Aassalamu alaikum malam wata tambaya gare ni malam watace tagayamin wani abu wanda bansan me zancemata ba ga abinda tagayamin Shine nace Tabari dai zan tambayamata
Wai malam cemin ta yi lokacin da aka mata aure tanada shekara goma sha uku to lokacin Batason auren to malam sai tacema uwayenta tayi mafalkin Annabi Muhammad saw yace auren baxai yi albarkaba dan akyaleta Kar ayimataa alhalin Batayiba mafalkinba to Shine yanxu taji wani wa.azi ba.ayima Annabi Muhammad saw Karya duk wanda yayi Allah bazai kyaleshiba shine taji storo batasan ya zatai Allah ya yafemataba kuma ta tuba tayita rokon Allah a kan yayafemata to malam gani takeyi kamar Allah baxai bartaba to malam shine take so abata shawara yazatai kuma malam lokacin datayi abin batada wayo sai yanxu da taji hankalinta Ya tashi
Malam a taimaka nagode sai anji
.
*Amsa:*
Waalaiku mussalam
To fahimta ta a sunnah da karantarwan malamai shi ne fadin an yi mafarki da manzon Allah wannan gaskiyane, amma fadin ya bada wani sako na umurni ko hani wannan ba daidai bane kuma iyayen da ita yar sun dora abin ba bisa koyarwar malamaiba.
To Amma tunda ta gane ta yi ma Annabi karya kuma yanzu ta tuba to akwai sa rai in ta cika sharuddan tuba an amsa, sai a kiyaye,
والله اعلم.
*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*
*🕌Islamic Post WhatsApp.*