*Tambaya:*
Assalamu Alaikum
Dan Allah a karan haske kan wannan hadisin wanda yake cewa: wankan juma, a wajibi ne kan dukkan baligi
Akwai kuma wanda yace duk wanda xaije juma, a yayi wanka
.
*Amsa:*
waalaiku mussalam
maganar Hadisin abu saedul khudri me cewa:
*"غسل يوم الجمعة واجب على كل محتلف "*
malaman muslunci sun ce hadisin ya zo da ziyada cewa:
*"وان يستن ويمس طيبا"*
wato ya yi aswaki kuma ya shafa turare.
To sai malaman muslunci suka ce Aswaki da turare ba wajibai bane saidai sunnonine masu karfi, to itama sunnar wanka tana da karfi amma ba wajiba bace tahanyar in mutum ya ki yi ace ya yi laifi.
والله اعلم.
*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*
*🕌Islamic Post WhatsApp.*