TAMBAYA TA 72

*WATA TA NEMI IZININA ZATA JEFA MAGANI A RIJIYAR GIDANA......*
:
DAGA ZAUREN 
📘 *HISNUL-MUSLIM*📘
:
        *TAMBAYA*
Assalamu alaikum warahmatullah wabarkatuhu 
tambayata itace yakasance akwai tsohon rijiya agidan da nake sai wata tazo tace intaimaka mata zata jefa magani ni kuma a sanina sihiri ne kadai ake jefawa a tsohon rijiya to zan iya barinta ta jefa?
:
     *AMSA*
Wa alaikumussalam warahmatullah
.
Bai halattaba kamata kiyi mata nasiha tareda nuna mata hadarin abun, domin allah s.w.a yana cewa 
.
 وَتَعَاوَنُوا عَلَى الْبِرِّ وَالتَّقْوَىٰ ۖ وَلَا تَعَاوَنُوا عَلَى الْإِثْمِ وَالْعُدْوَانِ

المائدة (2) Al-Maaida
.
 Kuma kada ku taimaki juna a kan zunubi da zãlunci, kuma ku bi Allah da taƙawa. Lalle ne Allah Mai tsananin uƙũba ne.
Allah ya karemu
➿➿➿➿➿➿➿
Masu buqatan kasancewa damu ta WhastApp
🔰🔰♻✳🔰🔰
+2348065523065
+2349039510396
〰〰〰〰〰〰〰
🆓facebook.com/hisnullmuslim

http://T.me/hisnulmuslim01

(( ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ، ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥْ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ، ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ))
______________________________
Ga wanda yaga Gyara yanasanar damu ! "Wanda yayi nuni zuwaga alheri, yana da ladan wanda ya aikata alherin"...

Post a Comment (0)