TAMBAYA TA 76


Assalamu Alaikum.
Malam mutum zai iaya kewar matansa biyu a Dare guda?.

Amsa

Wa'alaikumussalam

Eh tabbas idan har ze iya babu wani Wanda ya hanashi 

Allahu a'alam
Post a Comment (0)