*ATIF ASLAM FANS OF 9JA*
FASSARAR WAKAR
*WOHI KHUDA HAI*
A alkalamin ✍ *JAMIL KHAN MUH'D*
*Wohi khuda hai*
Wannan she ne ubangiji
*Koyi to hai Jo Nizaam-e-hasti chala Raha hai*=
Tabbas Akwai Wanda bisa ikon sa ne rayuwa ke sarrafa wa
*Wohi khuda hai*
Wannan she ne ubangiji
*Dikhayi Bhi jo Nah De Nazar Bhi Jo Aa Raha hai*
Wannan da idanuwa ba sa iya ganin sa duk da yaka sance a bayyane
*Wohi khuda hai*
Wannan she ne ubangiji
*Nazar Bhi Rakkhe samaa'aten Bhi*
Yana kallun bayin sa kuma yana jinsu
*Woh jaan leta hai Neeyaten Bhi*
mai Aikata abunda yaso ne da ikon sa
*Jo khaana-e-la shu'oor mein jagmaga Raha hai*
Wannan da ke haskaka boyen yen abun da yake a cikin sako
*Wohi khuda hai*
Wannan she ne ubangiji
*Talash us ko Naa kar Buton mein*
Kar ka hadashi da abokin tarayyah (gumaka ) wajan bauta
*Wohi hai badalti huyi Raton mein*
Shi ke da iko wajen chanza zamani
*Jo Din ko raat Aur Raat ko Din Bana Raha hai*
Wannan da ke chanza rana zuwa dare ya kuma chanza dare zuwa Rana
*Wohi khuda hai*
Wannan mai aikin she ne ubangiji
*Allahumma salli Ala Muhammad*
Ya Allah kayi salati ga shugabammu Annabi *MUHAMMAD*
*Wa Ala Alihe Wa Sahbi he wa sallem*
Da ila gidan sa da sahabban sa tsira da amincin Allah ya tabbata garesu
Nine Na Ku Akoda yaushe *JAMIL KHAN MUH'D* SABUWAR. GANDU
KHUDA HAFIZ🙏🙏