IDAN KE CE YAYA ZA KI YI?


CIDAN KECE YA XAKIYI 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Wata yarinya take Soyayya da wani a facebook basu damu dasuyi waya sai chat har sukayi alkawarin aure amma ita tace baxata xauna da kishiya ba sai yace kada ta samu ana shafa fatiha xai saketa dama ya gaji da kaxantarta sukayi xasu hadu a gidan kawarta da axahar da safe tun wajen 12pm tacewa babanta ita makaranta xataje shima yace xaije wajen daurin auren abokinsa dan ko wurin aiki baxa shiba (gareni) tana xuwa bata jima yakirata da wata murya kamar ta jarirai yace mata yaxo tana fita taganshi ajikin wata bakar jeep ya juya baya da shaddarsa brown sai maiko take tace aminci Allah ya tabbata a gareka ya juyo a hankali sukayi ido hudu tace innalillahi wa inna ilaihi raji'un ....na shiga uku abba! Daman kaine my special one din......special one din ubanki ina Makarantar uban wa yabaki waya 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣idan Kece ya xakiyi
😂😂😂😂😂😂😂😂😂kut melesi

1 Comments

Post a Comment