TAMBAYA TA 89


*_ME KUKA BARI A BAYAN MUTUWAR KU_*
〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️
_Zauren SA'ADATUL-MUSLIM_
.
‏ قال ‎ابن كثير -رحمه الله-: 
.
"ماتَ ‎ابنُ تيمية -رحمه الله-، فكشفتُ عن وجهه، وقبَّلتُه وقد علاهُ الشَّيبُ أكثر مما فارقناه، لم يتركْ ولداً صالحاً يدعو له لكنه تركَ أُمَّةً صالحةً تدعو له".
.
البداية والنهاية (٣٠٠/١٨).
.
_Al-Imamu Ibnu Kathir Rahimahullaah yana cewa_
.
_"Ibnu Taimiyah yabar gidan duniya (Allah ya jikan sa) sai na yaye liqafanin sa ta wajen fuskar sa na sumbace shi, kuma haƙĩƙa furfura ta bayyana a tare dashi fiye da yadda Muka rabu dashi, (Ibnu Taimiyah) bai bar wani yaro na kwarai ba da zaiyi masa Addu'a, (Domin bashi da da ko daya) sai dai yabar tarin Al'ummah (masu kwadayin shiriyar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi) wacce take na kwarai da zata dika yi masa Addu'a"_
.
👉📘 *_Albidaayati-Wannihaayah 18/300_*
.
                 *_SA'ADATUL-MUSLIM_*
Post a Comment (0)