*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Yadda Ake Hadin Manyan Mata Mai Motso Sha’awa_*
Zaki nemi wadannan abubuwa kamar haka;
1- Garin alkama
2- Garin sha’ir
3- Garin farar shinkafa
4- Garin nikaken dabino
5- Nonon akuya
*Bayani;* Wadannan kayan za a hadasu guri guda tare da nonon akuya suyi kwana uku a jike sai a dafa bayan an dafa sai dunga diba ana zuba wani nonon akuya a ciki dafafan hadin ana sha.
Wannan hadin ne na larabawan kasar yerman wanda suke kira da suna (ahmubasshara)
Gargadi: idan mace ko namiji sun san basa kusa da juna kar su sha.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.*
