TSORON ALLAH KE KAWO DARAJA BA ILIMI BA


TSORON ALLAH KE KAWO DARAJA BA TARUN ILMI BA. 
___________________

Hakika mai ilmi yakan samu gata ne da tsoron ALLAH ba da tarin ilmi da yake dashi ba, tabbas ayoyi da hadisai da dama sun mana ishara akan haka. wani mai waka yake cewa:-

لوكان فى العلم من دون التقى شرف لكان أشرف خلق الله إبليس 

MA'ANA:
Da'ace yawan ilmi batare da taqawa ba shine daukaka, to da yakasance mafi daukaka daga cikin halittun ALLAH shine Iblis.
 Tabbas wannan zance haka yake, ya ALLAH muna rokonka da kanisantamu da ilmin da babu taqawa acikinsa, sannan ka bamu ilmi mai taqawa acikinsa....!

#Zaurenfisabilillah

Telegram: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)