WANKIN MARA 2


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Wanke Mara Don Tabbatar Da Ni'ima_*

Yar uwa yana matukar fa'ida ace kina da ni'ima koda yau she kuma akwai abubuwa da dama da suke gusar da ni'imar mace, idan mutum yana gyara sai ya tabbatar ma kansa ni'ima.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man Habbarus sauda
* Man zaitun
* Man Tafarnuwa
* Man Kanunfari
*Bayani;* Zaki samu Man Zaitun da Man Habba da Man Tafarnuwa da Man Kanumfari sai ki hadesu waje daya, mace ta dunga shan cokali daya kullum kafin ta karya, yana wanke dattin mara kuma yana samar da ni'ima.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)