YADDA ZA KI MAGANCE TUSAR GABA


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Zaki Magance Tusar Gaba_*

Yar uwa tusar gaba yana daya daga cikin abin dake hanama mace jin dadin saduwa domin yana tafiyar da ni'imar mace.

Domin magance wannan matsala zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Ganyen magarya
* Bagaruwa
* Ya' Yan hulba
*Bayani;* Zaki nemi ganyen magarya da gabaruwa, da "ya" yan hulbah. Sai ki hadasu guri daya ki dafa tare da gishiri dan kadan, in ya dahu sai ki zuba a roba sai ki zauna a cikin ruwan na kamar tsawon minti Ashirin (20). Sannan ki dunga kiyaye wadanan abubuwa guda goma 10 da suke haifar da tusar gaba.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586 a WhatsApp.*
Post a Comment (0)