FASSARAR WAƘAR CHHAPAAK


FASSARAR WAƘAR CHHAPAAK (TITLE TRACK) 

• Waƙa - Chhapaak(Title Track)

• Shiri - Chhapaak

• Harshe - Hindi = Hausa 

• Shekarar Fita - 2020

• Sauti - Shankar Ehsaan Loy

• Rubutawa - Gulzar

• Kamfani - Zee Music Company

• Rerawa - Arijit Singh

• Fassarawa - Jamilu Abdurrahman 


• Koi Chehra Mita Ke, Aur Aankh Se Hata Ke

Ta hanyar shafe fuskata, wani ya ɓace wa ganina 

• Chand Chheente Uda Ke Jo Gaya

Ta hanyar jefa wasu 'yan ɗigonni (a fuskata) ya kama gabansa. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Ek Chehra Gira, Jaise Mohra Gira

Fuska ta faɗi kamar yadda abin wasan gardo ke faɗi. 

• Jaise Dhoop Ko Grahan Lag Gaya

Kamar rana ce ta yi husufi. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Na Chaah Na Chaahat Koi...

Babu wani muradi ko mafarki. 

• Na Koi Aisa Waada... Haa...

Babu wani alƙawari kwatankwacin wannan. 

• Na Chaah Na Chaahat Koi...

Babu wani muradi ko mafarki. 

• Na Koi Aisa Waada... Haa...

Babu wani alƙawari kwatankwacin wannan

• Haath Mein Andhera

Duhuwa ce kawai acikin waɗancan hannayen. 

• Aur Aankh Mein Iraada

Da kuma mummunan nufi a cikin idanuwan. 

• Koi Chehra Mita Ke, Aur Aankh Se Hata Ke

Ta hanyar shafe fuskata, wani ya ɓace wa ganina 

• Chand Chheente Uda Ke Jo Gaya

Ta hanyar jefa wasu 'yan ɗigonni (a fuskata) ya kama gabansa. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Ek Chehra Gira, Jaise Mohra Gira

Fuska ta faɗi kamar yadda abin wasan gardo ke faɗi. 

• Jaise Dhoop Ko Grahan Lag Gaya

Kamar rana ce ta yi husufi. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Bemaani Sa Junoon Thha...

Soyayya ce ta ƙarya. 

• Bin Aag Ke Dhuaan...

Kamar hayaƙin da bai da wuta. 

• Bemaani Sa Junoon Thha...

Soyayya ce ta ƙarya. 

• Bin Aag Ke Dhuaan...

Kamar hayaƙin da bai da wuta. 

• Na Hosh Na Khayal

Ba tare da sani ko shari'a ba. 

• Soch Andha Kuaan

Da tunani kamar baƙar rijiya mai zurfi. 

• Koi Chehra Mita Ke, Aur Aankh Se Hata Ke

Ta hanyar shafe fuskata, wani ya ɓace wa ganina 

• Chand Chheente Uda Ke Jo Gaya

Ta hanyar jefa wasu 'yan ɗigonni (a fuskata) ya kama gabansa. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Ek Chehra Gira, Jaise Mohra Gira

Fuska ta faɗi kamar yadda abin wasan gardo ke faɗi. 

• Jaise Dhoop Ko Grahan Lag Gaya

Kamar rana ce ta yi husufi. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

Aa... Aaa...
 
• Aarzoo Thhi Shauq They Woh Saare Hat Gaye...

Dukkan muradai da burikana sun ɓace. 

• Kitne Saare Jeene Ke Taage Kat Gaye

Igiyoyin rayuwa da dama sun tsinke. 
• Aarzoo Thhi Shauq They Woh Saare Hat Gaye...

Dukkan muradai da burikana sun ɓace. 

• Kitne Saare Jeene Ke Taage Kat Gaye

Igiyoyin rayuwa da dama sun tsinke. 

• Sab Jhulas Gaya...

Komai ya ƙone. 

• Koi Chehra Mita Ke...

Ta hanyar shafe fuskata

• Ek Chehra Gira, Jaise Mohra Gira

Fuska ta faɗi kamar yadda abin wasan gardo ke faɗi. 

• Jaise Dhoop Ko Grahan Lag Gaya

Kamar rana ce ta yi husufi. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Chhapaak Se Pehchaan Le Gaya

A cikin ɗan fallatsi ya sace kamanni na. 

• Pehchaan Le Gaya, Pehchaan Le Gaya 

Ya sace kamanni na, ya sace kamanni na. 

©️✍🏻
 Jamilu Abdurrahman 
   (Mr. Writer) 
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)