WANI LOKACI SHASHI KAPOOR YA ZANE SHATRUGHAN SINHA


WANI LOKACI SHASHI KAPOOR YA ZANE SHATRUGHAN SINHA...


Akwai Masu Wata Dabi'a da Basa Zuwa Wajen Aiki da Wuri Musamman Hakan Yakan Bawa Masu Shirya Film da Jarumai Matsala Akan Makara da Wasu Sukeyi Kuma Ya Zama Dole seda su.

Anyi Wata Hira da Tsohon Jarumi SHATRUGHAN SINHA Yace Akwai Lokacin da Kullum Se ya Makara Yayin da Suke Wani Aiki Hakan Yasa Ana Jiransa Kimanin Awanni 3 Daga Cikin Akwai Tsohon Jarumi SHASHI KAPOOR wani lokaci ya Kasa Jurewa Yaje Har Gida Ya Bishi da Belt Ya Kwarara Masa A fatan Jikinsa Shi Kuwa Shatrughan Cikin Wasa da Fusata Yace Masa Ai Kai Saboda Cika Sharrudan ka Akan Aiki Yasa Ake Sakaka Ni Kuma Saboda Ina da Baiwar Aikin ne, Shi Kuma Yace a Hakan ma Saboda Rashin Kunya Bazakayi Shiru ba Haka Sukayi Duk Cikin Raha..

By #AbbaIndiaDala
Post a Comment (0)