KAPOOR FAMILY



BOLLYWOOD FAMILY
   
       KAPOOR FAMILY
 
 "kapoor dynasty" ana kiransu da #the_first_family_of_indian_cinema with atleast five generation of direct descendant sunyi akalla sama da 92yrs a industry.
prithvi raj kapoor shine mutun na farko a familyn daya fara film a shekarar 1928 da film mai suna #do_dhari_talwar anfi sanin shi a evergreen film din shi wato #mughal_e_azam wanda ya fita a 1960 inda ya fito a mughal emporer akbar...dansa raj kapoor shi ma babban jarumi ne kuma director a hindi cinema. MUTUM na farko da yafara kafa ahalin kapoor har BISHIYAR tayi tsiro kuma take cigaba da tsiro shine baban prithviraj kapoor wato #basheshwarnath_kapoor
wanda ya fito a matsayin jarumi a wani film din jikan sa raj kapoor #awaara 1951 inda ya fito a matsayi #alkali.

            BACKGROUND
 kapoor family is of #khatri punjab hindu origin...................
prithvi raj kapoor shi ne mutum na farko a familyn ya fara film sai dan uwansa #trilok_kapoor shi ma ya biyoshi;;; #prithviraj_kapoor an haifeshi a 1906 a garin #samundri in the punjab province of british india.
babansa wato basheshwarnath kapoor police officer ne a imperial police dake garin #peshawar.kakan sa wato baban basheshwarnath mai suna #keshavmal_kapoor shikuma TEHSILDAR ne a samundri"masu karbar harajin gona" family din sunyi hijira zuwa garin mumbai gaba dayansu har da yaran prithviraj guda uku raj da shammi da shashi suma sunzama jarumai a hindi film industry......... raj kapoor ana kiransa da "the greatest showman of indian cinema" yaran raj kapoor sune randhir da rishi da kuma rajiv suma kuma suka zama manyan jarumai banda karamin dansa wato rajiv kapoor. sai kuma yar shashi kapoor #sanjana_kapoor itama ta zama jaruma short career.........NIKHIL nanda dan ritu kapoor ya gurin #raj_kapoor mata gurin #rajan_nanda toh shi nikhil din shi ya auri yar gidan amitabh #shweta_bachchan.

Post a Comment (0)