Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D3VpiJzm6WECmizK6DEBfi
*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*
_*Daga zauren*_
_*📌 Albahral Ilmu 🌴*_
.
.
MAGANIN JIN ZAFI YAYIN JIMA'I :
.
.
*_TAMBAYA_*
:
_Assalamu alaikum. Da fatan malam na nan lafiya ... ya aka ji da iyali da hidindimun rayuwa... Allah yayi mana jagora ala kulli halin..._
_Da Allah malam Ina neman taimako ne, ina yawan samun matsala wurin mu amala ta aure tsakani na da miji na..... in mun gama har gabana faduwa yake saboda tsabar zafi, kamar an samun yaji dan zafi... yakan yi kwana 2-3 ina hwama da hakan... ko minene dalili? Sannan kuma da Allah a taimaka mun da magani ... fi amanallah_
:
_*AMSA*_
:
_Wa'alaikussalam wa rahmatullahi._
_Jin zafi yayin jima'i ko bayansa, yawanci yakan faru ne ta sanadiyyar wasu kwayoyin chuta dake tare da farjin ita macen._
•
_A wasu lokutan kuma idan Mace tana da Jinnul Ashiq (Aljanin Soyayya) irin wanda ke zuwa yana saduwa da mace acikin barci, to shima yakan haddasa wa mace bushewar gaba, daukewar sha'awa, rashin ni'ima, jin zafin jima'i, da sauransu._
•
_Ki samu garin Habbur Rashad kullum kina dafa cokali biyu acikin ruwa kofi daya. Idan ya tafasa sai ki juye a babbar roba ki surkashi daidai gwargwadon yadda ba zai Qona jikinki ba, sannan ki rika shiga cikin ruwan kina zama har kimanin minti 10 ko 15._
•
_Sannan ki samu wani Garin nasa kina shan cokali guda (teaspoon) acikin madara kullum. Sannan kina shafa MUHRIQUL JINNI ajikinki yayin da zaki kwanta._
•
_To in shaAllah zaki dena jin zafin. Kuma koda akwai sauran matsalolin tare dake zaki samu lafiya. Koda kina mafarkin saduwa dinma zaki dena in sha Allah._
:
```Allah ta'ala yasa mudace```
:
_*©✍🏽 Abdulkadeer Umar Alshinkafawy*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.*_
*--------------------------*
*_•Ga mai sha'awar shiga Zauren 📌 Albahral Ilmu 🌴*
_*ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_
_*07064746551*_
_*07032076804*_