ME YA SA MATA SUKA FI SON JIMA'I DA SANYI?



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/D3VpiJzm6WECmizK6DEBfi


*_السلام عليكم ورحمة الله وبركا ته_*
➖➖➖➖➖➖➖➖
*_” بسم الله الرحمن الرحيم_*

_*Daga zauren*_
_📌 *ALBAHRAL ILMU*_🌴
.
.
_*ME YASA MATA SUKAFI SON JIMA'I DA SANYI :*_
.
.
*_TAMBAYA_*

_Aslm akaramakallahu ga tambaya. Dan Allah meyasa Mata sukafi bukatar jima"I da sanyi fiye da zafii._
:
*_AMSA_*
:
_Ba Jima'i bane mata suka fi so a lokacin sanyi fiye da zafi ba. Kusanci da namiji shine abunda suke bukata._

_Ita mace a dabi'ance tana da son jiki. A lokacin sanyi tana sone taji cewa tana rungume da mijinta ko kwance kusa da shi. A sakamakon hakan ne kuma sha'awar Jima'i yake bijero musu saboda wannan mannewa junan da suke yi. Wannan kuma shi yasa ake ganin tamkar mata sun fi sha'awa a sanyi fiye da zafi._

_Sanyi ko na AC ne idan ya ratsa mace tana bukatar kusantar namiji. Amma shi zafi bai bada yanayin da mutum yake son a kusance shi ba tare da ya sanyaya jikinsa da ruwa koda na'ura ba._
_Shi yanayi na sanyi yakan karawa mata son jiki ne, daga nan Kuma sai su zunguro sha'awa._
_A kula da mace zata kare dukkanin jikinta daga yadda sanyi zai shigeta sai da namiji ya kusance ta amma bazata bukace kusanci da shi ba kamar idan sanyi ya ratsata._
:
```Allah ta'ala yasa mudace```
:
_*©​​✍🏽 Abdulkadeer Umar Alshinkafawy*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.​​*_
*--------------------------*
*_​•Ga mai sha'awar shiga Zauren *📌Albahral Ilmu 🌴*
_*​ta whatsApp sai yayi cikakkiyar sallama tare da suna da Address nasa zuwa⬇ ga lambar mu*_​​​​   
      _*07064746551*_
 _*07032076804*_
Post a Comment (0)