Wasu Daga Cikin Dalilan Da Yake Sa Ni'iman Mace Daukewa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Wasu Daga Cikin Dalilan Da Yake Sa Ni'iman Mace Daukewa_*


* Ciwon sanyi in akwai.

* Tusar gaban mace.

* Barin iska na shiga gaban mace.

* Ciwon basir.

* Yawan amfani da lalle wajen matsi.

* Rashin amfani da abubuwan da suke Samar da ni'ima.

* Barin gaban mace da datti.

* Yawan turirin gaban mace yana dauke ni'ima.

* Yawan fitan hamami a gaban mace.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)