Yadda Ake Hadin Man Ruman Don Karin Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Man Ruman Don Karin Ni'ima_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Man ruman
* Garin habbatus sauda 
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya ki zuba a Zuma ki juya ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)