*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
Bayani Akan Ruwan Ciwon Me Fita A Gaban Mace Da Kuma Yadda Zaki Gane Ruwan Ciwon
*Ruwan Ciwo* Shine ruwan da yake fita daga gaban mace, kuma ruwa ne fari kamar majina kuma yana zuba ne guda-guda.
Ruwan ciwo wani lokaci kuma hana fita da yauki.
Ruwan ciwo wanda yake zuba daga gaban mace wani lokaci yana canza kalla.
Ruwan ciwo wanda yake zuba daga gaban mace a wani lokaci yana zuba da wari kamar wari danyen kwai, a wani lokaci kuma sai ya canza tunda ruwan ciwo ne yana yawo da hankali ba kamar na ni'ima ba.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
