Yadda Ake Hadin Ruwan Kanunfari Don Samun Ni'ima

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Ruwan Kanunfari Don Samun Ni'ima


Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Ruwan kanunfari
* Garin ganyen ugu
* Garin habbatus sauda
* Garin kwakwa
* Zuma
*Bayani;* Za​ki samu kanunfari sai ki jika shi da dare zuwa safe sai ki kawo duk garin da aka ambata a sama sai ki zuba a cikin ruwan kanunfari ki bashi na awa daya sai ki tace ki zuba zuma a cikin ruwan ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Maceng Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)