HANYAR SAMUN ALBARKA
Wanda yake son Allah ya sanya albarka a cikin rayuwar sa da ta iyalinsa da dukiyar sa,to ya riΖe waΙannan abubuwa guda biyu:-
*1-Biyayya da kyautawa mahaifa*.
Allah Ta'ala yana fada:
*{ΩΨ¬ΨΉΩΩΩ Ω
Ψ¨Ψ§Ψ±ΩΨ§ Ψ£ΩΩΩ
Ψ§ ΩΩΨͺ}*
Kuma Allah ya sanya Ni mai albarka a duk inda na kasance.
Sannan yayi min wasiyya da kulawa da sallah da bayar da Zakka matukar ina raye,kuma na kasance mai biyayya da kyautatawa mahaifiyata,dan haka Allah ya sanya shi mai albarka ne saboda biyayya da kyautawa Mahaifiyarsa.
Dan haka duk wanda ya ke da wannan hali na kyautatawa mahaifinsa,to Allah zai yi masa sakamako tun anan duniya zai zama mai albarka,sannan a lahira ya bashi mafi girma sakamako.
*2-Sadar da Azumin*
Mafi girman zumunci shine zumunci mahaifa sannan yan uwa da dangi da abokai sannan saura yan uwa musulmi.
Zumunci shine kulawa da yan uwa da taimakon su da yi masu alheri mafi kankantar zumunci shine ka kira a waya kaji lafiyar su tare da gaishe da su,sannan mafi girman zumunci shine zuwa da kafa da yi masu alheri.
Zumunci yana kara albarka rayuwa kuma kai min yinsa zuwa aljanna kuma yana yi maka garkuwa daga shiga wuta sannan yana kara kaunar juna.
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yana cewa:
*(Wanda yake so a yalwanta arzikin sa kuma kuma a tsawaita to rayuwar sa,to ya sadar da zumuncin sa)*
Allah ne Mafi
https://chat.whatsapp.com/I8uQUDUSxpa3w9GwfMqHyv
SUBSCRIBE TELEGRAM CHANNEL:π
https://t.me/DailyHadithss