SHIN MATAR AURE ZATAYI KITSO DA YANKE FARCE CIKIN WANNAN KWANAKI GOMAN NA ZUL HAJJI KUMA MACE MA TANA YANKA(LAYYA)?



*_ASSALAMU ALAIKUM_*
=
=
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU
         
*DAGA ZAUREN
*📗ADDINI DA RAYUWAR DAN ADAM GROUP📗*
08186761010 ** 09038090522
:
.
_Tambaya ta (385)_
....
. SHIN MATAR AURE ZATAYI KITSO DA YANKE FARCE CIKIN WANNAN KWANAKI GOMAN NA ZUL HAJJI KUMA MACE MA TANA YANKA(LAYYA)?

_Malam mata aure zatayi kitso d yankan farce amma cikin waannan kwnakan na goma zul hajji kuma mata tana yanka_
.
_
::
*_AMSA:-_*
_To idan bata da niyyar yin layya Ita babu wani nisantar Aski ko yanke farce da zatayi, Domin nisantar aski da yanke farce ya shafi wanda zaiyi layyane, Sannan dangane da cewa Mace na yin yanka? Amsar itace Eh kwarai kuwa mace itama tana yin yanka(layya) matukar dai Allah ya yassare mata abin yanka ko kuma ya bata kudin siyan abin yanka to Itama zatayi layyar in sha Allahu domin ibadar layya bata shafi maza kaďai ba Da mata da maza duk suna yin layya idan sun samu ikon yin layyar_****
..
_Wallahu A'alam_

_ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ_
_idan Anga Gyara A Sanar Damu  👏_
=
_Na So Kun San Tarin Lada Da Albarka Da Ake Samu Ta Hanyar Yada Ilimi  Ko Wani Alkhairi_

*MIFTAHUL ILMI*

ZaKu iya Bibiyar Mu 
Telegram⇨https://t.me/miftahul_ilmi

WhatsApp⇨ https://wa.me/2347036073248
Post a Comment (0)