Yadda Ake Hadin Garin habbatus sauda Don Karin Ni'ima Da Nishadi Lokacin Saduwa



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


Yadda Ake Hadin Garin habbatus sauda Don Karin Ni'ima Da Nishadi Lokacin Saduwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin habbatus sauda
* Ruwan tuffa 
* Ruwan kwakwa 
* Ruwan danyan citta
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu ruwan danyan citta da kwakwa da na tuffa sai ki hadesu guri guda ki zuba garin habba ki barshi ya jika sai ki tace ki zuba zuma ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)