Yadda Ake Magance Matsalan Ciwon Mara Lokacin Jinin Al'Adah



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Magance Matsalan Ciwon Mara Lokacin Jinin Al'Adah


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Habbatus sauda 
* Zuma
* Tsamiya
*Bayani;* Zaki samu garin habba ki hada da tsamiya ki tafasata da dan ruwa kadan ki dunga tacewa kina sa zuma kina sha safe da yamma in sha Allah zai tafi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)