Yadda Ake Hadin Garin Sallaja Ga Macen Da Take Fama Da Karancin Ni'ima




*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

Yadda Ake Hadin Garin Sallaja Ga Macen Da Take Fama Da Karancin Ni'ima

Yar uwa idan kina fama da karancin ni'ima ko kina da matsalan rashin gamsar da maigida to ga dama ta samu.

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin sallaja
* Garin gyada
* Garin habbatus sauda
* Garin dabino
* Garin aya
* Madarar peak
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki gauraya har su hade sai ki dunga diban cokali biyu kina sha da madara.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)